Diego Maradona

Diego Armando Maradona Franco (lafazi|ˈdjeɣo maɾaˈðona, an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoban 1960), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Argentina, kuma mai kula da Mexican second division club Dorados. Yawancin masu harkokin wasanni, da suka hada da marubuta wasan ƙwallon ƙafa, yan'wasa, da magoya baya, na ganinsa amatsayin ɗaya daga cikin manyan ƴan ƙwallon ƙafa a Duniya. Yana ɗaya daga cikin fitattun ƴan ƙwallon ƙafa na FIFA na ƙarni na 20 tare da Pelé.[1][2] Yanayin Kallo, bayar da ƙwallo da yadda Maradona yake sarrafa Ƙwallon sa shine ya bambanta shi da sauran Ƴan Ƙwallo. Hakanan ma ƙwarewar sa wajen haɗa kan ƴan wasan ƙungiyar sa a yayin da ake buga ƙwallon shima ya ƙara masa ƙima sosai. Ana yi masa laƙani da "El Pibe de Oro" ("Yaron ƙwarai"), sunan da ya ɗauka shiga a tarihin tashen sa na ƙwallon ƙafa.[3].

Diego Maradona
Rayuwa
Cikakken sunaDiego Armando Maradona
HaihuwaLanús (en) Fassara, 30 Oktoba 1960
ƙasaArgentina
MutuwaDique Luján (en) Fassara, 25 Nuwamba, 2020
MakwanciJardín Bella Vista (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (cardiac arrest (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zamaClaudia Villafañe (en) Fassara  (7 Nuwamba, 1989 -  2003)
Yara
AhaliRaúl Maradona (en) Fassara da Hugo Maradona (en) Fassara
Karatu
HarsunaItaliyanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa, association football coach (en) Fassara da Jarumi
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Argentinos Juniors (en) Fassara1976-1981166116
  Argentina national association football team (en) Fassara1977-19949134
  Argentina national under-20 football team (en) Fassara1977-19792413
  Boca Juniors (en) Fassara1981-19824028
  FC Barcelona1982-19843622
  S.S.C. Napoli (en) Fassara1984-199118881
Sevilla FC1992-1993265
  Newell's Old Boys (en) Fassara1993-199450
  Boca Juniors (en) Fassara1995-1997307
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Ataka
Nauyi70 kg
Tsayi165 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifiDios
IMDbnm0544764
hoton Dan kwallo maradona

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.