Daniel Trenton

Daniel Trenton (an haife shi a 1ga watan Maris, shekarar alif ɗari tara da saba'in da bakwai, 1977) lauya ne na Australiya kuma kocin taekwondo wanda ya wakilci ƙasarsa a wasanni a matakin duniya. Ya ci lambar azurfa a cikin babban nauyi (80+ kg) na wasan taekwondo na maza a gasar Olympics ta bazara ta shekara ta dubu biyu 2000 a Sydney. Trenton shi ne Shugaban Kocin tawagar taekwondo ta Ostiraliya a shekarar dubu biyu da takwas, 2008.

Daniel Trenton
Rayuwa
HaihuwaMelbourne, 1 ga Maris, 1977 (47 shekaru)
ƙasaAsturaliya
Karatu
MakarantaVictorian Institute of Sport (en) Fassara
Victoria University (en) Fassara
Monash University Faculty of Law (en) Fassara
HarsunaTuranci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'ataekwondo athlete (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta