DFK Dainava

Dzūkijos Futbolo klubas Dainava, wanda aka fi sani da DFK Dainava, ko kuma kawai Dainava, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta Lithuania da ke Alytus. Kulob din yana fafatawa a gasar A lyga, babban wasan kwallon kafa na Lithuania.

DFK Dainava
Bayanai
Iriƙungiyar ƙwallon ƙafa
ƘasaLithuania
Mulki
HedkwataAlytus (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira2016

dfkdainava.com


Lauyoyin kungiyar kore da fari ne. Kulob din yana buga wasa a filin wasa na Alytaus stadionas da ke Alytus wanda ke da karfin 3,000.

Daraja

  • A lyga
    • Zakarun gasar (0) :
    • Na biyu (0) :
  • Kofin Lithuania
    • (0) :
    • (0) :
  • Gasar Kofin
    • (0) :
    • (0) :

Matsayin Lig

DFK Dainava (Dzūkijos Futbolo klubas Dainava)
LokaciMatakinGasarMatsayi@Bayanin kula
20162.Pirma lyga9.[1]
20172.Pirma lyga4.[2]
20182.Pirma lyga2.[3]
20192.Pirma lyga4.[4]
20202.Pirma lyga6.[5]
20211.A lyga9.[6]
20222.Pirma lyga1.[7]
20231.A lyga8.[8]
20241.A lyga.[9]

Diddigin bayanai

Sauran yanar gizo