Délis Ahou

Délis Ahou (an haife shi a 23 ga watan Agustan shekarar 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Virton ta Belgium.

Délis Ahou
Rayuwa
HaihuwaNantes, 23 ga Augusta, 1984 (39 shekaru)
ƙasaFaransa
Nijar
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  FC Nantes (en) Fassara2003-200400
USJA Carquefou (en) Fassara2004-2005
  Racing Club de France2004-200400
Gazélec Ajaccio (en) Fassara2005-2006130
  Angers SCO (en) Fassara2006-2009541
R.E. Virton (en) Fassara2010-2010
  Niger national football team (en) Fassara2010-
La Vitréenne FC (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Nauyi70 kg
Tsayi177 cm

Farko da rayuwar kai

An haifi Ahou a garin Nantes ga mahaifinsa ɗan asalin Nijar kuma mahaifiyarsa Bafaranshiya.

Ayyuka

Ahou ya fara aiki da ƙungiyar garin Nantes a shekarar 1999, [1] kafin daga baya ya bugawa Racing Levallois 92, USJA Carquefou, Gazélec Ajaccio da Angers SCO . [2] Ahou ya tattaɓa hannu ne kan ƙungiyar Virton ta ƙasar Belgium a shekarar 2010.

Ayyukan duniya

Ahou ya wakilci Faransa a matakin matasa, [3] amma ya fara taka leda a matakin ƙasa da ƙasa a Nijar a shekarar 2010. [4]

Manazarta