Changpeng Zhao

Changpeng Zhao wanda aka fi sani da CZ an haifeshi a kasar Sin amma dan kasuwa ne a kasar Kanada, an taba kama shi a Amurka kan laifin sarrafa kudin haram. Zhao yana daga cikin wanda suka kafa Binance kuma shine tsohon shugaban Binance din, babban kamafanin gudanar da kasuwancin kirifto a Yuli na shekarar dubu biyu da ashirin da biyu. [1]

Changpeng Zhao
Rayuwa
HaihuwaJiangsu (en) Fassara, 10 Satumba 1977 (46 shekaru)
ƙasaKanada
Karatu
MakarantaMcGill University
McGill University School of Computer Science (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan kasuwa, babban mai gudanarwa, business executive (en) Fassara da orator (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta