Ivory Coast

(an turo daga Côte d'Ivoire)

Côte d'Ivoire (lafazi: /kot'divwar/ ; da Hausanci: bakin tekun hauren giwa) ko Jamhuriyar Côte d'Ivoire (da Faransanci: République de Côte d'Ivoire), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Côte d'Ivoire tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 322,462. Côte d'Ivoire tana da yawan jama'a Kimanin, 26.378.274, bisa ga jimillar 2020. Côte d'Ivoire tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso, da kuma Ghana. Babban birnin Côte d'Ivoire, Yamoussoukro. babban birnin tattalin arzikin Abidjan.

Ivory Coast
République de Côte d'Ivoire (fr)
Flag of Ivory Coast (en) Coat of arms of Ivory Coast (en)
Flag of Ivory Coast (en) Fassara Coat of arms of Ivory Coast (en) Fassara

TakeL'Abidjanaise (en) Fassara

Kirari«Union – Discipline – Travail»
«Unity – Discipline – Work»
«Единство - дисциплина - труд»
Suna sabodaelephant ivory (en) Fassara da coast (en) Fassara
Wuri
Map
 8°N 6°W / 8°N 6°W / 8; -6

Babban birniYamoussoukro
Yawan mutane
Faɗi24,294,750 (2017)
• Yawan mutane75.34 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili322,463 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount Richard-Molard (en) Fassara (1,752 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Guinea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFrench West Africa (en) Fassara
Ƙirƙira1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaParliament of Ivory Coast (en) Fassara
• Shugaban kasar Ivory costAlassane Ouattara (4 Disamba 2010)
• Prime Minister of Ivory Coast (en) FassaraRobert Beugré Mambé (en) Fassara (16 Oktoba 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara71,811,075,955 $ (2021)
KuɗiCFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ci (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+225
Lambar taimakon gaggawa180 (en) Fassara, 185 (en) Fassara, 110, 111 (en) Fassara da 170 (en) Fassara
Lambar ƙasaCI
Wasu abun

Yanar gizogouv.ci
Taswirar Côte d'Ivoire.

Shugaban kasar Côte d'Ivoire Alassane Ouattara (lafazi: /alhassan watarra/).firaministan Amadou Gon Coulibaly (lafazi: /amadon gon kulibali/).

Alassane Ouattara shugaban kasar tun a shekarar 2011

Côte d'Ivoire ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe