Blessing Igbojionu

Blessing Igbojionu (an haife ta a ranar 26 ga watan Satumbar shekarar 1982) ƴar ƙwallon ƙafan kasar Najeriya ce. Ta wakilci kasar Najeriya a wasannin Olympics a bazara na shekarar 2004. kuma Tana buga wasa a ƙungiyar Pelican Stars.[1]

Blessing Igbojionu
Rayuwa
HaihuwaNajeriya, 26 Satumba 1982 (41 shekaru)
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka

Manazarta