Billy Graham
Billy Graham (an haife shi a ranar 7 ga watan Nuwamba, a shekara ta 1918 - ya mutu a ran ashirin da ɗaya ga Fabrairu a shekara ta 2018) faston Tarayyar Amurka ne. Ya shahara sosai a Tarayyar Amurka saboda wa'azinshi. Ya shawarci shugabannin Tarayyar Amurka, daga Harry Truman zuwa Barack Obama.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | William Franklin Graham Jr. |
Haihuwa | Charlotte (en) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Montreat (en) ![]() |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar Parkinson) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ruth Bell Graham (en) ![]() |
Yara | |
Ƴan uwa | view
|
Karatu | |
Makaranta | Wheaton College (en) ![]() Bob Jones University (en) ![]() Trinity College (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida, autobiographer (en) ![]() ![]() |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Baptists (en) ![]() |
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) ![]() |
IMDb | nm0333932 |
![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Billy_Graham_bw_photo%2C_April_11%2C_1966.jpg/220px-Billy_Graham_bw_photo%2C_April_11%2C_1966.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Billy_Graham_bw_photo%2C_April_11%2C_1966.jpg/250px-Billy_Graham_bw_photo%2C_April_11%2C_1966.jpg)
🔥 Top keywords: Radhika Anant MerchantBabban shafiRadhika MerchantMusamman:SearchKhalid Al AmeriTaarak Mehta Ka Ooltah ChashmahHausawaDauda Kahutu RararaKarin maganaRitu Porna ChakmaMuhammadUmar M ShareefAfirkaMusamman:RecentChangesYaƙin Duniya na IIYancin dan adam a nigeriaUmar Ibn Al-KhattabUsman Dan FodiyoSpecial:SearchDuniyaNajeriyaAnnabi IsahUmar Abdul'aziz fadar begeBola TinubuAli NuhuMukesh AmbaniIbrahim Ahmad MaqariAnnabi SulaimanJerin sunayen Allah a MusulunciKarthika Deepam (Telugu TV series)Sani Umar Rijiyar LemoLamine YamalAnnabi MusaWikipidiyaHarshen HausaShukaAlqur'ani mai girmaJerin ƙauyuka a jihar KadunaIbrahim Niass