Badou Ndiaye

Papa Alioune Ndiaye wanda aka sani da Badou Ndiaye (An haife shi a shekarar ta 1990) a Dakar babban birnin kasar Senegal. shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2015.

Badou Ndiaye
Rayuwa
Cikakken sunaPapa Alioune Ndiaye
HaihuwaDakar, 27 Oktoba 1990 (33 shekaru)
ƙasaSenegal
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Diambars (en) Fassara2008-2013
FK Bodø/Glimt (en) Fassara2012-2012273
FK Bodø/Glimt (en) Fassara2013-20157325
  Senegal national association football team (en) Fassara2014-
Ankaraspor2015-
  Senegal national association football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa10
Nauyi74 kg
Tsayi179 cm
Badou Ndiaye
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta