Badar

Dan siyasa ne a Afghanistan

Mullah Badar ya kasance gwamnan lardin Badghis na kasar Afganistan a zamanin mulkin ƙasar Taliban .

Badar
Rayuwa
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Sojojin Tajik sun kama shi a cikin watan Afrilun shekara ta 2003. [1] [2]

Manazarta