Anas Sari

Anas Sari ( Larabci: أنس صاري‎ ) (an haife shi a ranar 5 ga watan Afrilu 1977) tsohon dan kwallon Syria ne wanda ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta kasar Syria.

Anas Sari
Rayuwa
HaihuwaSiriya, 5 ga Afirilu, 1977 (47 shekaru)
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Al-Ittihad SC Aleppo (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗin waje