Amino acid

Amino acid sune mahadi na kwayoyin halitta waɗanda ke ƙunshe da ƙungiyoyin acids na amino da carboxylic acid.

Amino acid
structural class of chemical entities (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naamine (en) Fassara da organic acid (en) Fassara
Karatun taamino acids and metabolites in medical biochemistry (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassaraamphoterism (en) Fassara
NCI Thesaurus ID (en) FassaraC231
Tsarin aL'ada na L-alpha-amino acid a cikin nau'in "neutral"

Kodayake fiye da dari biyar 500 amino acid sun wanzu a cikin yanayi, mafi mahimmanci shine 22 α-amino acid da aka haɗa cikin sunadarai.[1]

Wadannan 22 ne kawai suka bayyana a cikin kwayar halitta ta rayuwa.[2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta