Akintola JG Wyse

Masanin ilmi a Saliyo

Farfesa Akintola Josephus Gustavus Wyse dan kabilar Saliyo Creole ne kuma Farfesa na Tarihi a Kwalejin Fourah Bay da ke Freetown, Saliyo, har zuwa mutuwarsa a watan Oktobar shekarar 2002. Wyse shi ne marubucin H.C. Bankole-Bright da Siyasa a Mulkin Mallaka Saliyo shekarar 1919- shekarar 1958 (Jami'ar Cambridge, shekarar 2003, ISBN 978-0-521-53333-) da Krio na Saliyo: Tarihi Mai Fassara (Hurst and International African Institute,shekarar 1989, ISBN 978-1-85065-031-7). Ya kuma jagoranci Hukumar Kula da Ayyukan Jama'a ta Saliyo har zuwa rasuwarsa.[1][2][3]

Akintola JG Wyse
Rayuwa
Haihuwa20 century
Mutuwa5 Oktoba 2002
Sana'a
Sana'amarubuci

Manazarta