Airat Bakare

Airat Bakare (an haife ta a 20 Mayu 1967) ita ƴar tsere ce ƴar Najeriya wacce ta yi fice a fagen wasan tsere na mita 400 .

Airat Bakare
Rayuwa
Haihuwa20 Mayu 1967 (57 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aDan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
SpecialtyCriterionDataM
Personal marks
SpecialtyPlaceDataM
 

Aikin tsere

Matsayi

Bakare ta ƙare a matsayi na biyar a tseren mita 4 x 400 a Gasar Cin Kofin Duniya ta 1991, tare da takwarorinsu Fatima Yusuf, Mary Onyali-Omagbemi da Charity Opara .

Nasara

A matakin ɗaiɗaikun mutane, Bakare ta ci tagulla a wasannin All-Africa 1991, lambar zinare a Gasar Afirka ta 1988 da kuma tagulla a Gasar Afirka ta 1989 .

Iyali

Ita yanzu tana zaune a cikin New York City tare da 'ya'yanta mata biyu da mijinta.

Hanyoyin haɗin waje

  • Airat Bakare at World Athletics
  • Airat Bakare at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
  • Airat Bakare at the International Olympic Committee

Manazarta