Ahlus-Sunnah

Ahl al-Sunnah wa’l-Jamaa’ah, Ahlu’s-Sunnah wa’l-Jama’ah, Ahl-e Sunnat wa’l-Jamaat, ASWJ,dukkanin wadannan sunaye na alakanta al'umman dake bin tafarkin Sunnah musulunci dama wasu wadanda ke fakewa da addini wurin yin ta'addanci a wurare daban-daban,ga wasu a Jere a ƙasa:

  • Ahl al-Sunna ko Ahlus-Sunnah wa’l-Jama’ah,kalma ce dake nufin Sunnah
  • Ahle Sunnat wa Jama'at,ga mabiya Barelvi wadanda me bin Sunnah.
  • Ahlus-Sunnah wal Jamaah (Kungiya),kungiyar Musulmai mabiya sunnah a United Kingdom da Australia
  • Alhlus-Sunnah wal Jama'a, mabiya sunnah a kasashen Africa harda Nijeriya
  • Ahle Sunnat Wal-Jamaat, sunan kungiyar mayaka da kasar Pakistan Sipah-e-Sahaba Pakistan.
  • Ahlu Sunna Wal-jama'a, kungiyar mayaka dake Somalia
  • Jamaat Ahle Sunnat,an Islamic religious organisation in Pakistan
  • Jama'atu Ahlus-Sunnah wal da'awatu wal jihad kungiyar Boko Haram.
Ahlus-Sunnah
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara