Adrien Thomasson

Adrien Thomasson (an haife shi 10 Disamba 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Lens Club na Ligue 1.

Adrien Thomasson
Rayuwa
HaihuwaBourg-Saint-Maurice (en) Fassara, 10 Disamba 1993 (30 shekaru)
ƙasaFaransa
Kroatiya
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Evian Thonon Gaillard F.C. (en) Fassara2012-2015242
Vannes OC (en) Fassara2013-2014278
  FC Nantes (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Nauyi75 kg
Tsayi182 cm

Manazarta