Adja Marieme Diop

Adja Marieme Diop (an Haife ta ranar 5 ga watan Agusta 1977)[1] 'yar wasan Judoka ce ta kasar Senegal.[2] Ta shiga gasar mata masu nauyi (women's heavyweight) a gasar wasan Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2000. [3]

Adja Marieme Diop
Rayuwa
Haihuwa5 ga Augusta, 1977 (46 shekaru)
ƙasaSenegal
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'ajudoka (en) Fassara
Nauyi110 kg
Tsayi184 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗi na waje

  • Adja Marieme Diop at JudoInside.com
  • Adja Marieme Diop at the International Olympic Committee
  • Adja Marieme Diop at Olympics.com

Manazarta