Ƙwalla

Ƙwalla dai abu ce ta al'ada da akan zuba kaya a cikin ta ko kuma amfanin gida da ita.

Ƙwalla
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naakwati da artificial physical object (en) Fassara
Kayan haɗilumber (en) Fassara da cardboard (en) Fassara
Shape (en) Fassararectangular cuboid (en) Fassara

Tarihi

Tarihi ya nuna Ƙwalla ana amfani da ita wajen zuba kan lefe a lokacin bikin aure inda daga bisani akan maida Ƙwallar cikin kayan aikace-aikacen gida.

Abubuwan da ake da ƙwalla

  1. Zuba ruwa
  2. Dafa shayi. Da dai sauran su[1]

Manazarta